Connect with us

Labarai

Har yanzu ba a ji ɗuriyar shugaban gwamnatin sojin Mali da kwamadojinsa ba

Published

on

Har yanzu ba a ji ɗuriyar shugaban gwamnatin sojin Mali da wasu manyan kwamadojin ƙasar ba tun bayan hare-haren da ƙungiyar al-Qaeda da ƙungiyar ƴan aware suka ƙaddamar a ƙasar.

 

Wannan ya sa ake raɗe-raɗin cewa shugaban ya ji rauni, ko kuma an fitar da shi daga ƙasar.

 

Haka kuma an fara raɗe-raɗin cewa akwai yunƙurin maye gurbinsa da muƙaddashin shugaban majalisar ƙasar, Latfanal janar Malick Diaw Full, kamar yadda kafar Nouvel Horizon mai zaman kanta ta ruwaito.  

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!