Connect with us

Labarai

ENDSARS: An yiwa EFCC kutse a shafukansu

Published

on

Wasu da ake zargin batagari ne sun yi kutse a website mallakin hukumar zabe ta kasa INEC da kuma hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC.

 

Rahotanni sun ce a baya-bayan nan masu kutse ta kafar Internet sun rika yin kutse cikin shafukan hukumomin gwamnati da dama a matsayin wani mataki na goya baya ga masu zanga-zangar neman rushe ‘yan sandan SARS.

 

Ta cikin wani sakon da daya daga cikin gungun masu kutsen ta Internet ya wallafa a shafinsa na twitter, ya nuna cewa, tuni suka karbe iko na shafukan ukumomin biyu.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 333,342 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!