Connect with us

Labaran Wasanni

Everton ta kammala cinikin dan wasa Ben Godfrey

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta tabbatar da daukar dan wasan baya daga Norwich City, Ben Godfrey, kan kudi Yuro miliyan 25.

Farashin zai iya karuwa zuwa Yuro miliyan 30 idan aka hada da alawus da za a biya nan gaba.

Godfrey mai shekara 22 kuma tsohon dan wasan tawagar ‘yan kasa da shekara 21 ta kasar Ingila, ya saka hannu kan yarjejeniyar shekaru biyar tare da jan ragamar teburin firimiya ta bana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!