Connect with us

Labarai

Fadar Shugaban Ƙasa ta yi watsi ikirarin Atiku Abubakar

Published

on

Fadar Shugaban Ƙasar Najeriya, ta yi watsi da ikirarin tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, cewa gwamnatin tarayya ta samu ƙarin kuɗaɗen shiga daga man fetur har Naira tiriliyan 7.98, inda ta buƙace shi ya gabatar da hujjojin da suka tabbatar da wannan iƙirari.

Mai bai wa Shugaba Bola Tinubu shawara kan yaɗa labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya ce nazarin tattalin arziƙin da Atiku ya gabatar ya gaza la’akari da muhimman bayanai da ke shafar kuɗaɗen shiga daga ɗanyen mai.

Tun da farko Atiku ya zargi gwamnatin Tinubu da ci gaba da karɓar bashi daga cikin gida duk da abin da ya kira ƙarin kuɗaɗen shiga daga hauhawar farashin ɗanyen mai. Ya ce daga watan Maris zuwa 14 ga Yuli, Najeriya ta samu kusan dala biliyan 5.76, kwatankwacin Naira tiriliyan 7.98, amma duk da haka gwamnati ta ci gaba da tara bashin cikin gida.

Sai dai Onanuga ya ce wannan lissafi ba daidai ba ne

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!