Connect with us

Labaran Wasanni

FIFA: An ɗage haramcin dakatar da ɗaukar ɗan wasa ga kungiyar Nkana FC

Published

on

Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA, ta ɗage haramcin dakatar wa ta daukar ‘yan wasa ga kungiyar ƙwallon ƙafa ta Nkana FC, dake kasar Zambia.

Haramcin ya biyo bayan matsalar kace-nace da ta faru tsakanin tawagar da da tsohon mai tsaron gida na kungiyar ɗan kasar Ghana Stephen Adams.

A cewar hukumar ta FIFA, hakan ya biyo bayan da tawagar ta Nkana, ta warware matsalar da ke tsakanin ta da ɗan wasan, bayan biyan sa kuɗaɗen da yake bin tawagar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!