Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Rwanda na ci gaba da gyaran filin wasa na Amahoro

Published

on

Ma’aikatar wasanni ta kasar Rwanda, ta tabbatar da cewar za ta fara gyaran babban filin wasan ƙwallon ƙafa na kasar wato Amahoro National Stadium.

Gyaran wanda za a fara a watan Disamba an sa ran kammala shi a sabuwar shekara mai kamawa, ta 2021.

Hukumar ta ce, gyaran zai ɗaga darajar filin wasan tare da ƙara yawan ɗaukar kujerun ƴan kallo daga 25,000 zuwa 45,000 mai kujerun zama wato ‘Seater Stadium.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!