Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Fiye da shaguna dubu biyar aka bar su kara zube a kasuwanni – KAROTA

Published

on

Hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta kammala dukkanin shirye-shirye don kai samame wuraren da ‘yan kasuwa ke kasa kaya akan titina  ba bisa ka’ida ba, da basu dace ba a cikin birnin Kano da kewaye.

Shugaban hukumar ta KAROTA Alhaji Baffa Dan-Agundi ya bayyana hakan a yayin da ya kai ziyarar aiki wuraren da abun ya shafa a jiya Alhamis.

Baffa Dan-Agundi ya ce akan haka ne hukumar sa ta kafa kwamitin kar takwana don aiwatar da aikin, ya yin da y ace fiye da shaguna dubu biyar ne aka bar su kara zube a cikin kasuwanni daban-daban a nan Kano.

Daga cikin kasuwanni akwai na Sabuwar Tashar da Kwanar Ungoggo da Koafar Ruwa da yankin masana’antu na unguwar Nassarawa da kasuwar Sabon Gari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!