Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

Ganduje ya nada sabon “Team Manager” na Kano Pillars

Published

on

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nada Sani Lawal Mohammad a matsayin mai lura da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars, wato “Team Manager”, wanda ya fara aiki tun daga ranar 10 ga watan Yuni wannan shekarar.

Hakan na kunshe cikin sanarwar da babbar sakatariya a ofishin sakataren gwamnatin jihar Kano Bilkisu Shehu Maimota cewa.

A yayin da yake taya Alhaji Sani Lawal Mohammed murna, gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya yi addu’ar Allah ya karafafa gwiwar sa, wajen sauke nauyin da aka dora masa domin ciyar da kungiyar gaba.

Karin labarai:

Kano Pillars ta jajantawa dan wasanta Rahakku .

Kano Pillars ta lallasa Jigawa Golden Stars

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!