Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gobara ta tashi a hukumar bayar da ilimin bai daya a jihar Ondo

Published

on

Wata gobara ta kone shelkwatar hukumar bayar da ilimin bai-daya ta Jihar Ondo da ke birnin Akure.

Rahotanni sun bayyana cewa gobarar ta fara ne a cikin daren jiya, kuma har ya zuwa babu masaniya kan dalilin faruwarta.
Gobarar dai ta kone kayayyaki da takardu da dama na hukumar.

A ranar larabar da ta gabata ne wasu fusatattun matasa da ke zanga-zangar bukatar neman rushe ‘yan sandan SARS suka kona sakatariyar jam’iyyun PDP APC da ke birnin Akure.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!