Labaran Wasanni
Grand Slam: Novak Djokovic ya doke Kei Nishikori

Dan wasa Novak Djokovic ya doke, Kei Nishikori a gasar Grand Slam da ci 6-7 (4-7) 6-3 6-3 6-2.
Sau 17 kenan a jere da dan wasa Novak Djokovic na doke dan wasan kasar Japan Kei Nishikori a gasar US OPEN
Tennis: Ashleigh Barty ta yi rashin nasara a gasar US OPEN
Djokovic mai shekaru 34 yana fatan lashe gasar karo na 21 kenan.
You must be logged in to post a comment Login