Connect with us

Labarai

Gwamna Adeleke ya janye karar da ya shigar kan EFCC

Published

on

Gwamna Adeleke ya janye karar da ya shigar kan EFCC, ya ce tsoma bakin da Shugaba Tinubu ya yi, ya sa maganar ta mutu

Gwamnan Jihar Osun, Ademola Adeleke, ya ce ya umurci Antoni-Janar na jihar da ya janye karar da gwamnatin jihar ta shigar kan Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC, dangane da takunkumin da aka sanya wa asusun gwamnatin jihar, bayan da Shugaba Bola Tinubu ya shiga tsakani.

Adeleke ya bayyana hakan ne a wata hira da gidan talabijin na Channels TV a ranar Lahadi, bayan da aka ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan Jihar Osun. Ya ce yanzu ba ya da sha’awar ci gaba da shari’ar da hukumar EFCC.

Gwamnan ya ce Shugaba Tinubu da kansa ya shiga tsakani a batun, don haka ba ya ganin wata hujja ta ci gaba da daukar matakin shari’a kan hukumar

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!