Connect with us

Labarai

Gwamna Rotimi Akeredolu ya rasu a Jamus

Published

on

Gwamnan jihar Ondo Rotimi Akeredolu ya rasu a ƙasar Jamus.

Rahotonni sun bayyana cewa, marigayin gwamnan, ya rasu ne ya na da shekara Sittin da Bakwai a duniya.

Rasuwar tasa na zuwa ne bayan da ya shafe tswaon lokaci ya na fama da cutar kansar jini da ta mafitsara.

Ko a makonni biyu da suka gabata sai da Rotimi Akeredolu ya rubuta wasikar tafiya jinya, inda ya miƙa ragamar mulkin jihar ga mataimakinsa, Lucky Aiyedatiwa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!