Connect with us

Labarai

Gwamnatin Najeriya da Amurka na shirin ƙulla yarjejeniya kan hakar ma’adinai

Published

on

Gwamnatin Najeriya da kasar Amurka na shirin ƙulla yarjejeniyar fahimtar juna, ta MOU, domin ƙarfafa haɗin gwiwa a fannin hakar ma’adinai.

 

Ministan Ma’adanai na Najeriya, Dele Alake, ya ce haɗin gwiwar zai mayar da hankali kan binciken ma’adinai, haƙa, sarrafawa da tace su, tare da jawo hankalin masu zuba jari na ƙasashen waje.

 

Ya ce Najeriya na da dimbin ma’adinai kamar zinare a Zamfara da lithium a jihohin Nasarawa, Kebbi da Taraba. Ministan ya kuma ce manyan kamfanonin hakar ma’adinai na duniya, ciki har da Fortescue, Glencore da BHP, na nuna sha’awar zuba jari a Najeriya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!