Connect with us

Labarai

Gwamnatin Tarayya na shirin gyara wuraren kiwon dabbobi guda 417

Published

on

Gwamnatin Tarayya, ta ce, za ta gyara wuraren kiwon dabbobi guda 417 tare da samar da matsugunan kiwon dabbobi na zamani a yankuna shida da ake yawan samun rikicin manoma da makiyaya.

 

Ministan ma’aikatar kula da harkokin kiwo, Malam Idi Mukhtar Maiha, ya ce, jihohin Benue da Filato da Nasarawa da Kaduna da Adamawa da kuma birnin tarayya Abuja ne aka fi bai wa fifiko a cikin tsarin.

 

Haka kuma, ya ce, gwamnati ta fara aiwatar da gwaji jihar a Filato domin sauya tsarin kiwon dabbobi daga yawo zuwa kiwon dabbobi a wuraren da aka tanada don magance matsaloli.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!