Connect with us

Labarai

Gwamnatin Tarayya na shirin sake ciyo sabon bashin sama da Dala biliyan 1 a Bankin duniya

Published

on

Gwamnatin Tarayya  ta fara tattaunawa da Bankin Duniya don karbar sabon bashin kudi na  sama da Dala biliyan 1.

 

Sabon bashin a cewar gwamnatin za a zuba shi a fannonin sauye-sauyen tattalin arziki, samar da ayyukan yi da sauran su. 

 

Rahotanni sun tabbatar  da  cewa idan har aka ciyo wannan bashi, zai zama bashi na biyu mafi girma da gwamnatin Nijeriya karkashin shugaba Tinubu ta ciyo, bayan wanda ta karba a watan Yunin 2024 na Dala biliyan 1 da Miliyan Dari Biyar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!