Connect with us

Labarai

Gwamnatin tarayya ta sanar da ranakun hutun Sallah

Published

on

Shugaba Tinubu

Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranakun Laraba 27 da Alhamis 28 ga watan Mayun 2026 a matsayin ranakun hutun bikin Babbar Sallah.

Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya bayyana a matsayin girmamawa ga Musulman kasar nan da ma sauran al’ummar Musulmi na duniya.

Ya kuma bukaci ‘yan kasar nan su yi amfani da lokacin wajen addu’a domin zaman lafiya da tsaro da ci gaban ƙasa tare da ƙarfafa haɗin kai da zaman tare lafiya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!