Connect with us

Labarai

Rundunar Operation Hadin Kai’ ta buƙaci mazauna yankin Arewa maso Gabas su kasance cikin shiri

Published

on

Rundunar sojin kasar nan da ke gudanar da aikin ‘Operation Hadin Kai’ ta bukaci mazauna yankin Arewa maso Gabas su kasance cikin shiri da taka-tsantsan a lokacin da ake gudanar da bukukuwan sallar layya

Jami’in yada labarai na Hedikwatar Rundunar Hadin Gwiwa ta Arewa maso Gabas, Laftanar Kanal Sani Uba, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Litinin.

Sanarwar ta mika sakon taya murna ga daukacin al’ummar Musulmi gabanin bikin Sallah da ake shirin gudanarwa ranar Laraba, 28 ga Mayu, 2026.

Rundunar ta bayyana cewa ta shirya tsaf domin samar da ingantaccen tsaro tun kafin fara bukukuwan, domin tabbatar da yanayi mai cike da zaman lafiya da tsaro ga kowa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!