Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hamas da Islamic Jihad sun ki amincewa da yarjejeniyar daina yaƙi a Gaza

Published

on

Kafafen yaɗa labaran Isra’ila da wasu ƙasashen Larabawa sun ce Hamas da ƙungiyar Islamic Jihad sun ki amincewa da wata yarjejeniyar kawo karshen yaƙi a Gaza, wanda ƙasar Masar ta yi musu tayi.

Ƙungiyoyin sun ce ba su da niyyar sauraron wata tattaunawa face maganar sakin mutanen da aka yi garkuwa da su.

Rahotonni sun ce, Masar ta gabatar da kudurin yarjejeniyar dakatar da yaƙin ne a ranar Lahadi, wadda za a aiwatar da ita cikin zango uku.

Cikin yanrjejeniyar har da maganar kafa gwamnatin da za ta mulki Gaza, wadda za ta kunshi kwararru daga ɓangaren mahukunta a Falasdinu da kuma Gaza.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!