Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hanyar da wadanda basa iya cin abinci bayan shan ruwa za su bi wajen dakile matsalar- Auwal Musa Umar

Published

on

A lokutan azumi wasu kan samu kansu a yanayin rashin iya cin abinci a lokacin da aka sha ruwa, wanda wasu kuma daga cikinsu har zuwa lokacin sahur din basa iya cin abinci, wanda hakan zai iya jawowa mai irin wannan dabi’ar matsala.

Hakan tasa wakiliyar Shamsiyya Farouk Bello ta tattauna da masanin kuma kwararren kimiyar abinci a Jihar Kano Auwal Musa Umar, wanda yayi bayanin hanyoyin da masu irin wannan matsalar zasu bi su rage wannan matsalar a tare da su.

Ga cigaban tattaunawar tasu.

                             

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/SFB-AZUMI-BREAK-04-04-20231.mp3?_=1

Tattaunawar masanin kuma kwararren kimiyar abinci a nan Kano Auwal Musa Umar da ya shawarci wadanda basa iya cin abinci bayan shan ruwa, kan dabarun da zasu rinka amfani dasu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!