Connect with us

Labarai

Hatsarin jirgin sama ya rutsa da Babban Hafsan Sojin Najeriya

Published

on

Babban Hafsan Sojin ƙasar nan, Janar Ibrahim Attahiru ya yi haɗarin jirgin sama a yau Jumu’a a kan hanyar sa ta yziyarar aiki a Kaduna.

Jaridar PRnigeria ta rawaito cewa, hatsarin jirgin ya rutsa da wasu cikin mataimakan babban hafsan sojin.

Sai dai har kawo lokacin da muke haɗa wannan rahoto, rundunar sojin da sauran hukumomi ba su ce komai ba game da wannan labari.

Ƙarin bayani na nan tafe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!