Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hisba ta halasta auren matar da ake zargin ta auri saurayin ‘yarta a Kano

Published

on

Hukumar Hisba a jihar Kano ta ce,’ auren da matar nan ta daura da saurayin ‘yarta bai saba shari’ar musulunci.

Mataimakin babban kwamandan hukumar Hisba Hussain Ahmad Chediyar kuda ne ya bayyana hakan a zantawarsa da Freedom Radio.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/02/LABARAN-RANA-HISBA-MATSAYA-01-02-2023.mp3?_=1

Mataimakin babban kwamandan hukumar Hisba Hussain Ahmad Chediyar kuda kenan da ya yi karin bayani kan matsayar hukumar ga me da auren matar nan da ta auri saurayin ‘yarta.

Rahoton Zahra’u Sani Abdullahi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!