Labarai
Hisbah ta Kano ta cafke matasa 16 bisa zargin laifin aikata baɗala

Mataimakin babban kwamandan Hisbah Dakta Mujahiddeen Aminudden ne ya bayyana haka a wani sakon murya daya aikewa Freedom Rediyo.
Ya ce Hisba karkashin shirin operation kau da baɗala ya kama matasan a El-Kanemi Suits dake titin Yahya Gusau da titin BUK da kuma Unguwar Dambare.
Dakta Mujahidden yace zasu kira iyayen matasan domin su zauna dasu tare da basu shawarwarin da ya dace.
You must be logged in to post a comment Login