Connect with us

Labarai

Jirgin Alhazan farko na Kano za su taso daga ƙasa mai tsarki a gobe Juma’a

Published

on

Har kawo wannan lokaci da muka sami wannan rahoton babu wata sanarwa a hukumance da ta tabbatar da hakan, sai dai wakilin mu Abdurrahman Hamisu Namadina da ke can ya tabbatar da cewa tuni aka fara kwashe jakunkunan alhazan zuwa filin tashi da saukar jiragen sama na Jidda inda ta can Alhazan za su taso.

 

A hannu ɗaya kuma su ma shugabannin Alhazai na ƙananan hukumomi sun umarci kowane Alhaji da Hajiya su je su yi Ɗawafin bankwana kafin karfe 12 na daren yau Alhamis.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!