Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Hukumar PCACC ta gayyaci Ganduje kan Bidiyon Dala

Published

on

Hukumar karbar korafi da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano PCACC, ta gayyaci tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje bisa zargin karbar rashawa daga hannun Yan kwangila bidiyon Dala.

Cikin sanarwar da hukumar ta fitar mai dauke da sa hannun jami’in yada labaran ta Kabir Abba Kabir tace ta gayyaci tsohon Gwamnan ne domin amsa wasu tambayoyi dangane da zargin karbar na goro da hannun ‘yan kwangila, a shekarar 2017.

Idan za’a iya tunawa dai jaridar Daily Nigerian ta wallafa labarin faifen bidiyon Dala, Wanda aciki aka hasko tsohon Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje yana karbar wasu kudade daga hannun Yan kwangila, Wanda akayi zargin rashawa ce.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!