Connect with us

Labarai

Ina fatan mutuwa ta zama silar sulhun Kwankwaso da Ganduje – Ɗan Sarauniya

Published

on

Tsohon kwamishinan ayyuka a gwamnatin Kano Engr. Mu’azu Magaji Ɗan Sarauniya ya ce yana fatan rasuwar mahaifin Kwankwaso ta zamo silar samun daidaito tsakaninsa da Ganduje.

A cikin wani saƙo da ya wallafa ta shafinsa na Facebook, ya ce, tushen samun saɓani tsakanin Kwankwaso da Ganduje shi ne lokacin rasuwar mahaifiyar Ganduje.

A don haka ya ce, yana roƙon Allah ya sanya wannan rasuwar ta mahaifin Kwankwaso ta zamo silar haɗin kai tsakaninsu.

Tuni dai masu bibiyar Ɗan Sarauniya suka fara yin tsokaci a kai, kamar yadda zaku gani a ƙasa.

Ya Allah, Ya Allah, Ya Allah…
Kamar yadda ka jarabi bayinka da Sabani a lokacin rasuwar mahaifiyar HE AU Ganduje,…

Posted by Muaz Magaji on Friday, 25 December 2020

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,433 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!