Connect with us

Labarai

Jami’an Interpol sun kama fiye da mutane 10 da ake nema ruwa a jallo

Published

on

Rundunar ’Yan sandan Najeriya, ta ce, jami’anta na sashen da ke aiki a matakin kasa da kasa sun kama sama da mutum 10 da ake nema ruwa a jallo, tare da kwace kadarorin da ake zargi an samu ta hanyar aikata laifuka, da suka kai darajar sama da naira biliyan biyu cikin shekara guda.

 

Bayanin ya fito ne daga rundunar ’yan sandan Najeriya a wata sanarwa da ta fitar domin bikin Ranar Haɗin Kan ’Yan Sanda ta Duniya, wadda Majalisar Ɗinkin Duniya ta ware domin jaddada muhimmancin haɗin gwiwar hukumomin tsaro tsakanin ƙasashe.

 

A cewar rundunar ’yan sandan, tsakanin 7 ga Satumba 2025 zuwa Agusta 2026, an kuma kammala aikin mika sama da mutum biyar da aka yi wa sammacin kama su zuwa kasashen da ke neman su, tare da ceto mutane 60 da aka yi safarar su.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!