Connect with us

Labarai

Jigawa: yan sanda sun kama matashin da ake zargi da satar Babura

Published

on

Rundunar yan sandan jihar Jigawa, ta kama wani matashi da ake zargi da satar Babura.

 

Haka kuma, runduna, ta ce, ta kwato wasu Babura guda biyu daga wurinsa.

 

Rundunar, ta bayyana hakan ne ta cikin wani sakon murya da jami’inta na hulda da jama’a SP Lawan Shi’isu Adam ya aiko wa Freedom Radio.

 

Ya kuma bayyana cewa, kamen ya biyo bayan wani korafi da suka karba daga wasu mutane kan sace musu Babura.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!