Connect with us

Labarai

Jam’iyyar ADC ta soki hukuncin kotu kan rajistar NDC

Published

on

Jam’iyyar ADC ta bayyana damuwa kan wasu matakan da take zargin ana ɗauka kan jam’iyyun adawa a Najeriya, tana mai gargadin cewa hakan na iya jefa ƙasar cikin tsarin mulkin jam’iyya ɗaya.

Martanin na ADC ya biyo bayan hukuncin kotu da ya shafi batun rajistar jam’iyyar NDC, inda kotun tarayya da ke Lokoja ta soke wani hukunci na baya da ya umarci hukumar zaɓe ta Nijeriya (INEC) ta yi wa jam’iyyar rajista, tana mai cewa ba a saurari dukkan masu ruwa da tsaki a shari’ar ba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!