Connect with us

Labarai

Wajibi ƴan APC su marawa Tinubu baya a 2027 – Gwamna Abba

Published

on

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ce ya zama wajibi ƴan jam’iyyar APC su marawa Tinubu baya a zaɓen 2027 domin ciyar da al’ummar ƙasar nan gaba.

A wata sanarwa da mai magana da yawun sa, Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, tace Abba ya bayyana hakan ne yayin ganawa da zaɓaɓɓu da naɗaɗɗun jami’an gwamnati a Fadar Gwamnatin Kano.

Ya ce Kano za ta mara wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu baya domin samun nasara a zaɓen shugaban ƙasa na 2027, tare da umartar dukkan masu riƙe da muƙaman siyasa da ba suyi rajista a APC ba su gaggauta yin hakan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!