Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Nishadi

Dalilan da suka sanya aka haramtawa jaruma Kangana Ranaut shiga Mumbai

Published

on

Ministan gida na Mumbai wato Anil Deshmukh ya sanar da cewa daga rana irin ta yau sun haramtawa jaruma Kangana Ranaut shiga kowane bangare na Mumbai.

Minista Anil Deshmukh ya bayyana haka ne ga jaridar Hindu times, yana mai cewa daukar wannan mataki ya zone adaidai lokacin da Kangana_Ranaut ke cigaba da sukar Gwamnatin Mumbai da magan – ganu marasa dadin ji da kuma gani.

Yace irin wadannan kalamai na jaruma Kangana Ranaut da takeyiwa mutane musamman na cikin masana’antar Bollywood ya jefa ta cikin matsaloli wanda hakan ya jawo mutane a Mumbai suke yage manyan hotunan jarumar tare da jifan fastocinta da takalma.

Sai dai duk da irin wadannan matakai da aka sanyawa jaruma Kangana hakan bai hanata mai da martani ba inda tace ” Indae wani uzuri ko aiki ya kamata za tayi dola ne ta shiga cikin garin na Mumbai babu abunda zai hanata shiga duk da irin matakan da ministan ya dauka akanta na hanata shiga Mumbai “.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!