Manyan Labarai
Kai tsaye: Hotunan yadda zaman majalisar zartarwa ta kasa ke gudana
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na jagoranci taron Majalisar zartarwa a karo na bakwai ta kafar Internet a fadar Gwamnatin dake a babban birnin tarayya Abuja.
ga wasu daga cikin hotunan zaman majalisar.
shugaban kasa Muhammadu Buhari a tsaye gabanin fara zaman majalisar zatarwa na yau Laraba
Wasu daga cikin ministoci da suke halattar taron ta kafar Internet.
Babban sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha da shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa farfesa Ibrahim Gambari da kuma Babagana Mungono.
You must be logged in to post a comment Login