Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Cutar Corona na yaduwa kamar wutar daji a kasashen Afrika – WHO

Published

on

Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce cutar Corona na saurin yaduwa  a  kasashen Afrika kamar wutar daji, yayin da a gefe guda kuma ake samun yawan wadanda suke mutuwa sakamakon cutar.

Sai dai WHO ta ce tana duba kasar ta cutar tafi shafa a cikin kasashen duniya da annobar ta yi Kamari don kai musu dauki.

Idan aka yi duba da yawan wadanda suka kamu kuwa da cutar ta COVID-19, a halin yanzu a kasashehin Afrika wadanda suka kamun basu da yawa  idan aka kwatanta da na kasashen turai da ma duniya baki daya,

Da dumi-dumi: Daukacin masu Corona sun warke a Jigawa

Mai Corona daya ne ya rage a jihar Jigawa

Masu cutar Corona 11,828 sun warke a Najeriya

Amma kuma yawan wadanda suka kamu da cutar na bazuwa a wasu kasashen wanda hakan ke janyo hankulan hukumomin kiwon lafiya.

A cewar, WHO din nan da kwanaki 20 masu zuwa, kasashen Afrika za’a sami yawan masu dauke da cutar.

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!