Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Kano: An bankaɗo shagon da ake sauya wa kayayyaki wa’adin ƙarewa

Published

on

Hukumar kare haƙƙin masu sayen kaya ta jihar Kano ta bankaɗo wata maɓoya da ake sauya lokutan ƙarewar wa’adin kayayyaki a yau Litinin.

An bankaɗo wurin ne a kasuwar Sabon Gari, inda aka samu wasu matasa guda goma da aka ƙulle ciki domin yin aikin.

Kayayyakin da aka same su sun haɗa da kayyakin sarrafa abin ci da abin sha.

Mai taimakawa Gwamnan Kano kan hukumar KAROTA Nasiru Usman Na’ibawa ya tabbatar da faruwar lamarin.

A cewar sa, sun samu matasan ƙulle a ciki inda suke wannan aiki na sauya lokutan wa’adin ba dare ba rana.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!