Connect with us

Coronavirus

Kano: Bamu tafi yajin aiki a Kano ba -Kungiyar Likitoci

Published

on

Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta karyata labarin da ake yadawa cewa Likitoci za su tafi yajin aiki.

Shugaban kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano Dakta Sunusi Muhammad Bala shine ya bayyana hakan a zantawarsa da wakilinmu Nasir Salisu Zango.

Dakta Sanusi Bala ya ce wannan labari ne da basi da tushe balantana makama.

Har ila yau, Dakta Sanusi ya ce babu wani shiri a kasa na cewa za su yi zanga-zanga wanda shima yace jama’a su kauracewa wannan labari domin ba daga wurinsu yake ba.

Karin labarai:

Covid -19:Kungiyar likitocin dabbobi ta bada tallafi

Covid-19: Kungiyar likitoci NMA ta raba kayan kare kai

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!