Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Yadda Likitoci 34 suka kamu da Corona a Kano

Published

on

Kungiyar Likitoci ta kasa reshen jihar Kano ta tabbatar da cewa izuwa yanzu Likitoci 34 ne suka kamu da cutar Covid-19 yayin da suke tsaka da ayyukan ceton rayukan al’umma.

Shugaban kungiyar ta kasa reshen jihar Kano Dakta Sanusi Bala ne ya bayyana hakan yayin tattaunawarsa da wakilinmu Nasir Salisu Zango.

Dakta Sanusi Bala yace yanzu haka mutane 1 daga cikin Likitoci da suka kamu da cutar ya rasa ransa.

Har ila yau, likita guda 1 ya warke sarai daga cutar.

A kashe, Dakta Sanusi ya ce likitocin na fuskantar karancin kayan kariya daga cutar Covid-19.

Karin labarai:

Ganduje : za’a rufe kan iyakokin jihar Kano COVID-19

Covid-19: Kungiyar P4CS ta bukaci gwamnatin tarayya ta tallafawa jihar Kano

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!