Connect with us

Labarai

Kano ce kan gaba wajen amfani da makamashin CNG- Gwamnatin Tarayya

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce a kaf fadin Najeriya babu jihar da ta karbi tsarin amfani da Man CNG kamar jihar Kano ba.

Shugaban shirin samar da Iskar ta CNG na Kasa Barrister Ismael Ahmad ne ya bayyana hakan a lokacin da yake bude cibiyar sauya ababen hawa zuwa amfani da man na CNG da kuma bayar da man a kan Titin zuwa Zaria dake nan Kano.

Ya kuma godewa al’ummar jihar Kano sakamakon yadda suka karbi tsarin amfani da Man na CNG ga ababen hawan su.

Da yake jawabi gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusif da kwamishinan lura da zirga-zirgar ababen hawa na Kana Barrister Haruna Isah Dederi cewa ya yi.

Yayin bude sabuwar cibiyar samar da man na CNG da sauyawa ababen hawa fasali zuwa amfani da shi wanda Malam Najashi Ubah ya samar shugabanin kungiyoyin ababen hawa dana lura da zirga-zirgar su da Jami’an gwamnati da masu ababen hawa da dama ne suka halarci taron.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!