Labarai
Kano: Ma’aikatan kamfanin Bagco sun yi zanga-zangar lumana

Ma’aikatan kamfanin sarrafa Buhu na Bagco da ke rukunin kamfanoni a Sharada Ja’en sun gudanar da zanga-zangar lumana tare da tsayar da aiki a kamfanin da safiyar yau Talata
Ma’aikatan, sun zargi kamfanin da Tauye musu hakkoki da kuma rashin cika alkawarin da kamfanin ke daukar musu na yin karin albashi kamar yadda aka yi wa abokan aikinsu na birnin Lagos.
You must be logged in to post a comment Login