Connect with us

Labarai

Kishiya da rashin kudi ne za su hana ni auren Yawale -Rayya

Published

on

Kishiya da rashin kudi ne za su hanani auren Yawale -Rayya

Jarumar wasan kwaikwayon nan Surayya Aminu wadda akafi sani da Rayya a shirin film dinnan na Kwana Casa’in ta bayyana cewa ita fa a zahiri ba zata iya auren abokin wasanta Yawale ba, domin kuwa Yawalen yana da mata, ita kuma bata son kishiya, sannan kuma bashi da kudi ita kuma mai kudi take so.

Rayya ta bayyana hakan ne a yayin wata zantawa da ta yi da Freedom Radio inda ta ce “Yawale abokin aikina ne, Yawale yana da mata ni kuma bana son kishiya, amma da ace ma bashi da mata ni nafi karfin Yawale, don bashi da kudi, ni kuma mai kudi nake nema”.

Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 332,987 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!