Connect with us

Labarai

Kotu ta tabbatar da Bazoum Muhamed a matsayin shugaban jamhuriyar Nijar

Published

on

Kotun tsarin mulki a jamhuriyyar Nijar ta fitar da sakamakon ƙarshe na babban zaɓen ƙasar da ya gabata.

Sakamakon ƙarshen ya ayyana Bazoum Mohamed na jam’iyyar PNDS Tarayya mai mulki a matsayin wanda ya yi nasara da kaso 55.66 cikin 100.

Wannan dai shi ya kawo ƙarshen jiran da ƴan ƙasar ke yi domin samun wannan sakamako na raba gardama kan sahihancin sakamakon da hukumar zaɓen ƙasar ta fitar a baya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!