Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kotun ɗaukaka ƙara ta soke nasarar da Musa Iliyasu ya samu

Published

on

Kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin tarayya Abuja, ta tabbatar da nasarar da dan majalisar tarayya mai wakiltar kananan hukumomin Kura, Madobi da Garun Malam Yusuf Datti na Jam’iyyar NNPP ya samu.

Kotun ta yi watsi da nasarar da kotun ƙararrakin zabe ta bai wa Musa Iliyasu na APC ta na mai cewa kotun ya baya ba ta yi daidai ba a hukuncin da ta bai wa Musa Ilyasu Kwankwaso nasara.

Kotun mai alƙalai uku ƙarƙashin jagorancin Tunde Oyebamiji Awotoye, ya bayyana wannan hukunci a zaman kotun na yau Litinin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!