Labaran Kano
Ku kalli wasu daga cikin hotonan bikin ranar kirsimeti a Kano

Wasu mabiya addinin kirista suna zaune ana adu’o’i
Wasu mabiya addinin kirista sun tsaya suna addu’o’i
Limaman wata majami’a suna tsaye a cikin coci
Yayin da wasu ke wakokin Kwaya a cikin majami’a
Wakiliyar mu Aisa Kabara ta rawaito cewa, mabiya addinin kirista sun cika majami’u don tunawa da ranar haihuwar Yesu Almasihu.