Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ku kalli wasu daga hotunan gasar kishiyoyi da aka wallafa

Published

on

Bayan da a karshen hotun  mako a ka yi ta wallafa hotunan Amare da kishiyoyi da aka yi gasar su a shafukan sada zamunta na Istagram, ya sanya muka tsakuru muku wasu daga cikin hotunan  don gane wa idanun ku.

Yadda kafafan sada zumunta ke bada gudummuwa wajen nishadantarwa ko kulla zumunta haka kuma ta wani bangaren take warwarewa, domin kuwa Idan zaku iya tunawa dai a shekarar da ta gabata ma an samu wani rikici na wata mata mai suna Hanan da ake zargin ta farwa mijinta wanda rikicin ya samo tushe daga dandalin Instagram.

Ko a wannan makon da muke ciki ana tsaka da labarin matashin nan Sulaiman Isah da Ba’amurkiya tayo tattaki kafa-kafa har zuwa nan Kano domin neman aurensa sanadiyar dandalin na Instagram.

Izuwa yanzu dai dubbunan al’umma ne ke ta bibiyar wannan batu tare da tofa albarkacin bakinsu a kai.

Ku kalli wasu daga hotunan wannan gasar da aka wallafa a Instagram a kasa.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!