Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Kudurin gyaran dokar masarautun Kano ya tsallake karatu na 1

Published

on

Kudurin gyaran dokar masarautun jihar Kano na bana, ya samu nasarartsallake karatu na daya a majalisar dokokin jihar Kano.

Kudurin, ya samu kaiwa wannan matki ne bayan da Akawun majalisar Alhaji Bashir Idris Diso ya gaatar da karatun Kudurin yayin zaman majalisar na yau Laraba.

A jiya Talata ne dai shugaban masu rinjaye na zauren ya gaatar da kudurin gaggawa a majalisar domin neman kirawo dokokin masarautun Kano ta shekarar 2019 da kuma ta 2023 domin yi musu gyara.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!