Connect with us

Labarai

Ƙudurin samar da hukumar majalisar masarautu ya tsallake karatu na biyu

Published

on

Majalisar dokokin jihar Kano ta yi karatu na biyu na kudirin samar hukumar majalisar masarautun jihar.

Hukumar wadda ake sa ran za ta haɗe masarautun Kano baki ɗaya ƙarƙashin jagorancin Sarki Muhammadu Sanusi II, inda zai yi aiki da sarakunan Gaya da Karaye da kuma Rano.

Da ya ke karanta dokar, shugaban masu rinjaye na majalisar Lawan Hussaini Dala, ya bayyana cewa ana zargin zare hannun masarautun gargajiya ya taka rawa wajen taɓarɓarewar harkar tsaro a jihar nan.

Majalisar dokokin ta Kano, ta kuma yi karatu na biyu na dokar samar da wani sashe da zai kula da tsara birane da kuma ci gaban ƙasa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!