Connect with us

Labarai

Kungiya ta bukaci shugaba Tinubu ya kara kaimi wajen tabbatar da tsaro

Published

on

Shugaba Tinubu

Shugaban Kungiyar masu nazarin aikata Laifuka wato Criminologist, Oludayo Tade, ya bukaci Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya kara kaimi wajen tabbatar da tsaro da kare rayuka da dukiyoyin ‘yan Najeriya.

 

Tade ya bayyana hakan ne bayan karuwar samun hare-haren masu garkuwa da mutane da kashe wadanda aka sace duk da biyan kudin fansa da iyalansu suka yi. 

 

Ya ce matsalar tsaro a Najeriya tana da bangarori na cikin gida da na kasa da kasa, don haka tana bukatar daukar matakan gaggawa.

 

A cewarsa, taron kasa da kasa na kungiyar ta su na shekarar 2026 ya jaddada bukatar gwamnati ta inganta tattalin arziki domin rage yawaitar aikata laifuka, tare da ci gaba da matsa kaimi wajen yakar ‘yan bindiga, masu garkuwa da mutane da kuma ‘yan ta’adda.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!