Connect with us

Labaran Wasanni

Kurket: Yan wasan Najeriya sun sauka a kasar Botswana domin wasan share fagen cin kofin Duniya

Published

on

Ta wagar ‘yan wasan Nigeria ta Kurket ta sauka a kasar Botswana domin buga wasan share fagen gasar kwallon kurket ta Duniya.

Jim kadan bayan saukar ‘yan wasan an yiwa ‘yan wasan gwajin allurar covid 19 domin tabbatar da lafiyar su.

Yan wasan sun Kuma baiwa Yan kasar nan tabbacin cewa za su Kai matakin wakiltar kasar a gasar gasar.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!