Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Labari mai dadi : Kasar Rasha ta gano maganin Korona

Published

on

Shugaban kasar Rasha Vladmir Putin ya sanar a yau Talata cewa, kasar sa ta kirkiro da rigakafin cutar corona.

A cewar mista Putin tuni aka gwada maganin akan ‘daya daga cikin ya’yansa mata kuma an gano inganci da sahihancin rigakafin.

Shugaban na Rasha ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na kasar TASS cewa an yi allurer rigakafin cutar ta corona ga daya daga cikin ‘yayansa kuma maganin yayi mata aiki.

Vladimiri Putin y ace ya zuwa yanzu kasar ce ta farko a duniya da ta sahale da gano rigakafi na cutar ta covid-19

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!