Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Likitoci 53 sun kamu da Corona a Kano – NMA

Published

on

Shugaban kungiyar  Likitoci ta kasa reshen jihar Kano Dr, Usman Ali ya ce sun rasa likitoci 3 a Kano ya yin da 53 suka kamu da cutar Corona bayan da aka yi musu gwajin cutar 

Dr, Usman Ali ya ce ajiya  Litinin ne kungiyar ta rasa likita guda daya wanda hakan ya sanya adadin likitocin da suka rasu sakamakon cutar Corona ya kai 3 a nan Kano.

Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, Dr, Usman Ali  ya bayyana hakan a tattaunawar sa da manema labarai kan yaki da cutar Corona a nan Kano.

Shugaban kungiyar ya kara da cewar, gwajin da aka yi wa likitocin ya nuna cewa 53 daga cikin su na dauke da cutar Corona.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!