Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ma’aikatar muhalli guda ce cikin ma’aikatu masu muhimmanci ga rayuwar al’umma- Dakta Kabitu Getso

Published

on

Dr. Kabiru Ibrahim Getso

Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano ta bukaci sabon babban sakatarenta Malam Aliyu Yakubu Garo da ya kasance mai sadaukarwa a ayyukansu domin ciyar da ma’aikatar gaba.

Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya bukaci hakan, lokacin da yake karbar bakuncin sabon babban sakataren da aka aike da shi ma’aikatar Malam Aliyu Yakubu Garo.

Haka kuma Dakta Kabiru Getso, ya ce, ma’aikatar muhalli guda ce daga cikin ma’aikatu masu muhimmanci ga rayuwar al’umma.

A baya-bayan nan ne dai gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nada Malam Aliyu Yakubu Garo a matsayin babban sakatare a ma’aikatar ta muhalli.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!