Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mafaurata sun hallaka ‘yan bindiga 47 a Jihar Neja

Published

on

Mafarauta sun kashe kimanin ‘yan bindiga 47 da ke addabar Yankin Shiroro a jihar Neja.

Mafarautan, sun sami nasarar kashe ‘yan bindigar ne tun a ranar laraba karkashin wani atisaye da suka gudanar a Magami dake tsakanin Shiroro da Karamar Hukumar Rafi.

Wani jami’in leken asirin ‘yan sanda, wanda ya nemi a sakaya sunansa, ya tabbatar da cewa wasu’ yan bindiga sun kuma tsere da raunin harbin bindiga, baya ga wadanda aka kashe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!